Saturday, April 27, 2019

Wata mayya wadda takashe mutane 35 tabada kyautar 15

















danna kan alamar PALAY domin kallo
https://youtu.be/YyNOn1a-3gQ

Thursday, April 18, 2019

Yadda zaka sayi 1GB data akan #200 masu layin MTN

Assalamu Alaikum barka da zuwa babban shafin nishadi da kimiyya gami da litattafan hausa na arewa


Da Fatan anzo lafiya

Ayau zamu nuna maku yadda zaku sayi 1GB akan #200 kachal wannan dama ta masu amfani da mtn ce kadai


Da farko kasiyo katin mtn na #200 kaloda a wayarka

Sannan ka danna *131*65#
Zasu nuno maka option kamar haka
1. 250MB 3 days #100
2. 1GB 7 days #200
3. 4GB 30 days #1000

Sai kayi replay da lamba 2 note
Kasani zaka iya sayen kasa ko fiye dahaka kamar yadda suka nuno maka a option

Daga nan zasu tambaye ka kamar haka

Sai kayi replay da lamba 1 wato kayarda kenan

daga nan kuma zasu tambaye ka kanaso subscription dinka yarija mai maita kansa duk bayan karewarsa ? Kamar haka
To anan idan kanada bukatar tarika mai maita kanta sai kayi replay da lamba 1

Idan kuma bakaso sai kadanna lamba 2

Daga nan zasu turo maka alert message wanda zai tabbatar da kasayi datar misali
Kunga anan suna nuna mani banida isashshen katin dazanyi wannan subscription

Saboda nariga nayi sannan nayi wannan posting din

Amma idan kukasa kukayi zaiyi lafiya lau.

Nagode da karantawa da fatan kunji dadin wannan post

Idan kunji dadinsa to kuyi sharing zuwa ga abokanan ku

daga naku
Hamza Danwaya Katsina.